Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa zata aiwatar da hana rufe fuska baki daya

Hukumomin kasar Faransa zasu fara aiwatar da dokan hana mata amfani da Hijabi mai rufe dukkan fuska daga watan gobe na Afrilu.Mata da aka samu sun rufe fuskan su za'a tilasta masu bude fuskan ko kuma biyan tara.Lokacin da hukumomin kasar Faransa suka amince da dokan bara, Shugabannin alummar musulmi a Faransa, sun soki dokar domin ‘yan sanda na iya musgunawa mata haka kawai. 

Faransa zata tabbatar da hana rufe fuska baki daya
Faransa zata tabbatar da hana rufe fuska baki daya Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.