Britaniya
Auren yarima William da Kate a Ingla
A yau ne aka fara shagulgulan bikin jikan sarauniyar Ingila, wato yarima, William da amaryar shi Kate Middleton, inda kuma ake sa ran halartar manyan baki daga sassa daban- daban na duniya. A dai jaye takardar gyayatar da aka aikama hukumomin kasar Siriya,kama yadda amaryar ta bukata da a yi. Dokacin kaffofin watsa labarai na duniya sun karkata akalar shirye-shiryen su kan wanan lamari.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: