Turai
Dutsin kasar Island na cigaba da sakin toka da hayaki
Masana ta fanin harkar sufurin jiragen sama, na ci gaba da bayyana tsoronsu, sakamakon ci gaba da aman wuta da ake samu daga wani dutse a kasar Iceland, abin da ake ganin iska zai kada tokar dake da hadari ga jiragen sama, zuwa Yankin Yammacin Turai.Masanan sun ce, tokar na iya kadawa zuwa Arewacin Scotland, da kuma kasashen Britaniya, Faransa da Spain.
Wallafawa ranar: