Isa ga babban shafi
Turai

An fara komawa zirga zirgar jiragen sama cikin kasashen Nahiyar Turai

Da misalin karfe 12 ranar yau Lataba, an komawa Zirga zirgar jiragen sama a kasar jamus bayan da aka dakatar da ita, na wasu awowi sakamakon turnukewa da sarari samaniyar kasar ta yi da tokar da dutsin nan mai aman wuta na kasar Islande ke furzarwa, wanda daga bisani ya lafa.A ranar Asabar da ta gabata, dutsin Grimsvotin mai aman wuta na kasar Iceland ya fara bori, nan danan kuma ya lafa, inda, yanzu haka lamuran zirga zirgar jiragen saman, suka dan samu kansu a Nahiyar Turan.  

Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.