Faransa
Tattalin arzikin Faransa ja tafiyar Hawainiya
Babban bankin kasar Faransa ya yi gargadin cewa tallin arzikin kasar na tafiyar hawainiya, duk da cewa ana samar da aikin yi a kasar.Wani masanin tattalin arzikin Farfesa Philippe Martin yace tabarbarewar tattalin arzikin na zuwa bisa gogayya da masan’antun kasar keyi hade da tabarbarewar karfin kudin Euro.
Wallafawa ranar: