Faransa
Herve Ghesquiere da Stephane Taponier sun samu saki a kasar Afghanistan.
Yan jaridarnan guda 2 ‘yan kasar France, masu ma tashar talbajin ta France 24 aiki da ake garkuwa da su a kasar Afghanistan sun samu saki.An saki yan jaridar ne bayan sun shafe dumbin watani a cikin hannuwan waanda ke garkuwa da su , da ake sa ran ‘yan kungiyar taliban ne .A yau dai Herve Ghesquiere da Stephane Taponier sun samu saki.
Wallafawa ranar: