Isa ga babban shafi
Girka

Yan adawa da jami’an tsaro sun fafata a kasar Girka

An yi wani dauki ba dadi jiya talata tsakanin masu zanga -zanga da jami’an tsaro a lokacin wani taron gangamin da ya hada daruruwan matasa da suka rufe fuskokinsu,Dubun dubatar jama’a ne suka gudanar da zanga- zanga a gaban majalisar dokokin kasar dake birnin Athenes, inda suka nuna bacin ransu da sabon shirin gwamnati na sake farfadowa da tattalin arzikin kasar, domin kaucewa fadawa a cikin ramen talaucin da ba za ta fito ba.  

Masu zanga-zanga a kasar Girka
Masu zanga-zanga a kasar Girka REUTERS/Pascal Rossignol
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.