Isa ga babban shafi
Rasha

Ana zaman makokin 'yan wasan kasar Rasha

An fara zaman makoki cikin kasar Rasha bisa mutuwan ‘yan wasan gora na kankara 43, da suka mutu a hadarin jirgim sama da ya ritsa da su jiya Laraba.Magoya baya da ‘yan wasa daga sassan duniya daban daban, sun nuna alhinin mutuwar ‘yan wasan,Hadarin ya auku ne a garin Yaroslavl mai nisan kilo mita 250 arewacin Moscow babban birnin kasar ta Rasha. 

Shugaban kasar Rasha Dmitri Medvedev
Shugaban kasar Rasha Dmitri Medvedev REUTERS/Dmitry Astakhov/RIA
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.