Faransa
Faransa zata baiwa Girka tallafi
MAJALISAR Wakilan kasar Faransa, ta amince da shirin baiwa kasar Girka, Karin tallafin kudade, yayin da yau ake saran Majalisar Dattawa zata kada nata kuri’ar.Ministan kasafin kudi, Valerie Pecresse, yace abinda ya rage yanzu, shine Gwamnatin Girka da Majalisar ta, su dauki matakin aiwatar da shirin tsuke bakin aljihu, kamar yadda kungiyar kasahsen Turai ta tsara.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: