Spain
An samu Girgizar kasa cikin Tsibirin Spain
An sami girgizan kasa data girgiza tsubirin Hierro dake yankin Cannaries na kasar Spain, makonni uku bayan da wani dutse ya yi aman wuta a yankin.Wasu bayanai na cewa masana na ganin wata kila a sake samun wani aman wutar nan gaba kadan. Babu wasu bayanai game da hasarar da aka samu.
Wallafawa ranar: