Isa ga babban shafi
Birtaniya-Faransa

Birtaniya ta nuna rashin jin dadi kan kalaman jami'an Faransa

Kasar Birtaniya ta shaida wa Faransa cewa ba zata amince da kalaman da ta yi game da tattalin arziki kan kasar ba.

Mataimakin Fira Ministan kasra Birtaniya Nick Clegg
Mataimakin Fira Ministan kasra Birtaniya Nick Clegg ©Reuters
Talla

Mataimakin Fira Minsitan Birtaniya Nick Clegg ya shaida wa Fira Ministan Faransa Francois Fillon, cewa Birtaniya bata ji dadin kalaman jami’an Faransa kan tattalin arzikinta ba.

Tunda fari Gwamnan Babban Bankin Faransa Christian Noyer, ya shaida kamfanin dake rage karfin darajar bashin kasashe cewa maimakon mayar da hankali kan Faransa, gwamma ya mayar da hankali kan kasar Birtaniya.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.