Swizeland
Shugaban Babban Bankin kasar Switzerland Hildebrand ya ajiye aiki
Shugaban Babban Bankin kasar Switzerland Philipp Hildebrand, ya bayyana ajiye aikin nasa dazun nan.
Wallafawa ranar:
Talla
Shugaban Babban Bankin na fuskantar zarge-zarge daban-daban dan tsakanin nan na sama da fadi.
A daidai wannan lokaci ne kuma zai yi jawabi ga manema labarai domin gabatar da wasu bayanai dake hannun sa.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu