Isa ga babban shafi
Turkiya

Turkiya ta kaddamar da sabbin hare-hare kan Syria

Rahotanni Daga Syria sun ce kasar Turkiya ta kaddamar da wasu sabbin hare hare yau da safe, a matsayin ramako kan harin da dakarun Syria suka kai jiya, wanda ya kashe mutane biyar.

Wasu dakarun kasar Turkiya da tankunan yaki
Wasu dakarun kasar Turkiya da tankunan yaki Reuters/路透社
Talla

Bayanan dake zuwa daga kungiyar kare Hakin Bil Adama dake Syrian, na cewa an kashe sojojin Syria da dama a harin da Turkiya ta kai cikin kasar.

Haka kuma sun kara nuna cewa akwai bukatar Kwamitin Sulhu an Majalisar Dinkin Duniya da kungiyar kawancen Tsaro ta NATO da su dauki mataki akai.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.