Italiya
Magoya bayan Berlusconi a majalisa sun kaurace daga marawa Monti baya
Magoya bayan Silvio Berlusconi a majalisar kasar Italiya sun kaurace daga marawa Firaministan kasar, Mario Monti, a zaben amincewa da shugaban akan wata doka wacce Monti ya fita.
Wallafawa ranar:
Talla
A baya, magoya bayan Berlusconi sun nuna goyon bayansu ga dokar ta Monti sai dai sun juya baya a karshe akan matakan da Firaministan ke kokarin dauka na ceto tattalin arzikin kasar.
A watan Nuwamban shekarar 2011, Berlusconi ya sauka daga kan karagar mulki, bayan wani bore da aka yi da wasu kalubale na shari’a.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu