Isa ga babban shafi
Faransa

Faransa Ta Kaddamar da Jirgin Dakon Kaya Ta Ruwa Mafi Girma

Shugaban kasar Faransa Francois Hollande ya isa yankin garin Marseille yau Talata inda ya kaddamar da wani Jirgin ruwa na dakon kaya, da ake ganin babu kamar sa a duniya wajen girma.Kungiyar ma'aikatan jiragen ruwa sun soki wannan ziyara domin kaddamar da wannan jirgin Dakon kaya, saboda akwai "barazana"  ga aikin su.Jirgin Ruwan  mai suna Jules Verne, takwaran wani fitaccen marubuci a Faransa cikin karni na 19, jirgin ruwan dakon kayan zai iya daukan kwantena 16,000.Mallakin kamfanin dakon kaya ta ruwa na Faransa ne CMA CgM wanda shine na uku wajen girma a duniya. 

Kwantenan kaya daga cikin jirgin ruwa
Kwantenan kaya daga cikin jirgin ruwa rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.