Isa ga babban shafi
Syria

Syria Ta Fara Mika Makamai Masu Guba Ga Hukuma

Kasar Syria ta fara mika bayanan makamai masu guba da ta mallaka ga Hukumar kula da makamai masu guba ta duniya yau Juma’a.Ana saura lokaci kadan wa’adin da aka diba wa kasar Syria ya cika, wani jami’n Hukumar mai mazaunin ta a Hague ya gaskata cewa sun fara samun wasu bayanai daga Syria yau.Wata sanarwa da Hukumar ta bayar, tace bayanan data fara samu suna da yawa.Hukumar dake kula da makamai masu guba ta duniya ta jingine wani taro na jamian majalisar koli na ta, da ta shirya yi ranar lahadi, inda ake sa ran zasu tattauna yadda za’a wargaza makamai masu guba na Syria.Tsarin na bukatar Gwamnatin Shugaban Syria Bashar Assad day a mika makaman sa masu guba da za’a lalata a tsakiyar shekara ta 2014. 

Shugaban kasar Syria, Bashar al-Assad
Shugaban kasar Syria, Bashar al-Assad rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.