Firaminista Enrico Letta na Italia, Babbar nasara ce.
A kasar Italia, fargaban irin hadduran da aka rika samu dan tsakanin nan na bakin haure a tsibiri Lampedusa na kasar Italia ta sa jami’an tsaron gaban ruwan kasar bazama domin ceton mutanen dake cikin wani jirgin ruwa.
Wallafawa ranar:
Jiragen ruwa na kai dauki sun yi katarin ceto wani jirgin ruwa shake da bakin haure su sama da 290 dake neman tsallakawa zuwa Turai domin neman mafaka.
Fargaban irin hadduran da aka rika samu dan tsakanin nan ta sa jami’an tsaron gaban ruwan kasar bazama domin ceton mutanen dake cikin jirgin ruwan.
PM Italia Enrico Letta ya gaskata nasaran ceto mutanen.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu