Isa ga babban shafi
Australia

Wutar daji na cigaba da lalata kadarori a Australia

Wutar daji a kasar Australiya na ci gaba da lalata gandun daji da kuma kadarori cikinsu kuwa har da gidaje masu tarin yawa a yankin kudu maso gabashin kasar.

Wuta daji na barna
Wuta daji na barna Reuters/FESA Western Australia
Talla

Hukumomin kasar sun tabbatar da cewa a halin yanzu akalla wurare 94 aka samu bullar wannan gobara, yayin da jami’an ke ci gaba da yin amfani da jiragen sama da kuma motocin kashe gobara domin shawo kanta.

Shugaban ‘Yan kwanakwana a yankin da wutar ke ci, Shane Fitzsimmons ya lamarin ya cabe kuma yana cike da hadari.

 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.