Isa ga babban shafi
Fransa

Taron tattalin arziki da tsaro tsakanin Afirka da Faransa

Yanki Afrika na da matukar mahimacin gani yadda ake samu bunkasar tattalin arziki da yanayin kasuwanci mai kyau a wannan zamani.

Shugaban Faransa François Hollande
Shugaban Faransa François Hollande RFI / Pierre René-Worms
Talla

Wannan na daga cikin dalilan da suka sa Faransa ta shirya wani taron tattalin arziki tsakaninta da nahiyar Afirka, gabanin taron shugabannin kasashen dangane da matsalar tsaro a ranakun 6 da 7 ga wannan wata na disamba a birnin Paris.

Nigeriya na daga cikin kasashe da ke samu ci gaba a fannonin da dama a cewar Ministan kudin kasar Ngozi Okonjo-Iweala wada ke halartar taron na tattalin arziki, kuma a zantawarta da Radio Faransa RFI, ministar ta ce kasashen Afirka da na matukar muhimmanci ta fannin saka jari, kuma akwai kyakkyawar alaka ta tarihi da kuma tattalin arziki tsakanin nahiyar da kasar Faransa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.