Isa ga babban shafi
Faransa

Hatsarin Jirgin Kasa A Faransa

A kasar Faransa mutane hudu aka karas da sun sami munanan raunuka sakamakon wani hatsarin jirgin kasa da aka samu.Ministan Sufuri na kasar Faransa, Frederic Cuvillier wanda ya ziyarci inda hatsarin ya auku ya bayyana cewa ba’a zargin kowa da aukuwan wannan tsautsayi.Mutane hudu da suka sami raunuka an basu magani har an sallame su daga asibiti.Mace daya ‘yar kasar Russia mai kimanin shekaru 49 mai yawon bude idanu, ‘yan asalin kasar Rasha da wata mace mai shekaru 80 sun rasa rayukansu sakamakon hatsarin 

Jirgin kasa  bayan ya fadi Faransa
Jirgin kasa bayan ya fadi Faransa rfi
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.