Isa ga babban shafi
Italiya

Bakin haure 19 sun mutu a tekun Italiya

Bakin haure kinanin 19 ne aka ruwaito sun mutu sakamakon rashin samun isasshen numfashi saboda adadin yawansu a cikin wani kwale kwale a lokacin da suke son tsallakawa daga yankin arewacin Afrika zuwa kasar Italiya. Rahotannin sun ce mutanen sun mutu ne saboda hayakin injinin kwale kwalen da suke shaka, da ke dauke dauke da su.

Wasu bakin haure da aka kubutar a teku a Italiya
Wasu bakin haure da aka kubutar a teku a Italiya Reuters
Talla

Jirgin ruwan dai yana dauke ne a bakin hauren su kimanin 600, kuma Jami’an agaji sun tsawo gawawwakin mutane 18, yayin da kuma mutum guda ya gamu da ajalisa a lokacin da ake kokarun kubutar da su.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.