Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Bakonmu a yau; Dr Obadiah Mailafiya

Wallafawa ranar:

Kungiyar tarayyar Turai ta bai wa kasar Rasha wa'adin mako daya domin ta kawo karshen goyon bayan da take bai wa 'yan awaren Ukraine ko kuma a sanya wa kasar sabbin takunkuman karya tattalin arziki.Kan haka ne Nasirudden Mohammed ya zanta da Dr Obadiah Mailafia, tsohon mataimakin gwamnan babban bankin Najeriya kuma masani tattalin arziki. 

Shugabannin kasashen Kungiyar Tarayyar Turai
Shugabannin kasashen Kungiyar Tarayyar Turai Reuters/路透社
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.