Isa ga babban shafi

Yau Talata za a ci gaba da sauraron kasar Strauss-Khan a Faransa

A Kasar Faransa, yau Talata ne mai bada shaida na farko a zargin kawalanci da ake yiwa tsohon shugaban asusun bada lamuni na duniya IMF, Dominque Strauss-Khan zai yi Magana gaban kotuMutumin mai suna Rene Kojfer, mai shekaru 70 ya kasance shine manajan hulda da jama’a na Otel din Cariton dake Lille, da ake zargi da hannu wajen dillancin mata karuwai.Jiya Litinin, Dominique Strauss-Kan ya bayyana cewa kokadan bai taba shiga Otel din Cariton ba. 

Tsohon shugaban hukumar lamani ta Duniya IMF, Dominique Strauss-Khan
Tsohon shugaban hukumar lamani ta Duniya IMF, Dominique Strauss-Khan REUTERS/Richard Drew/Pool
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.