Fransa
Shugaba Francois Hollande na taron manema labarai
A yau alhamis shugaban Faransa Francois Hollande na gabatar da taron manema labarai karo na biyar daga lokacin da ya dare karagar shugabancin kasar.
Wallafawa ranar:
Talla
Wannan dai shi ne taron manema labarai na farko da shugaban ke gabatarwa bayan harin ta’addancin da aka kai wa mujallar Charlie Hebdo a cikin wantan jiya.
Akwai dai ‘yan jarida da dama ciki da kuma wajen kasar da ke yi wa Hollande tambayoyi kan batutuwan da suka shafi Farana da kuma na sauran kasashen duniya.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu