Isa ga babban shafi
Faransa

Hollande na shirin ganawa da shugaban kasar Cuba

Faransa da kasar Cuba za su sake kulla dangantakar diflomasiya, sanarwa daga fadar Shugaban kasar Faransa.Kasar Cuba ta share dogon lokaci ta na fama da takunkumi kasar Amaruka, lamarin da ya haifar da koma bayan diflomasiyar wanan kasa da sauren kasashen Duniya. 

Raoul Castro Shugaban kasar Cuba
Raoul Castro Shugaban kasar Cuba Reuters/路透社
Talla

Wanan ne karo na farko tun bayan shekarar 1986 da wani shugaban yankin Turai ya kai ziyara kasar Cuba .
Kasar Cuba ta yi fama da kariyar tattalin arziki, durkushewar kamfanonin, tsallakawa zuwa kasashen ketare tsakanin matasan kasar domin neman kyaukiyawar rayuwa.
Shugaban kasar Faransa na gani ta yada kasar ta Cuba ke shirin dawowa fagen diflomasiya, Hukumomin birni Paris za su gidaya sabin sharuda, a matsayi shawarwarin zuwa ga hukumomin birni Havana.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.