Faransa
Mahawara kan addinin Islama a Faransa
Firaministan Faransa Manuel Valls yace masu tsatsauran ra’ayi na samun nasara wajen yada farfaganda ga zukatan mutane, lokacin da yake tsokaci kan hijabin da mata ke amfani da shi.
Wallafawa ranar:
Talla
Firaminsitan ya bayyana haka ne lokacin da ake wata mahawara kan addinin Islama, inda yace masu yada manufofin addini da al’ada na samun nasara a kasar Faransa.
Valls yayi alkawarin kara kasafin kudin tsaro a Faransa dan magance matsalar tsaron da aka samu sakamkaon hare haren ta’addanci.
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu