Bakonmu a Yau
Dr Abdulhakeem Garba kan zaben raba gardama a Birtaniya
Wallafawa ranar:
Kunna - 03:30
Miliyoyin mutanen Birtaniya sun soma kada kuri’ar raba gardama da za ta tabbatar da zaman kasar cikin kungiyar kasashen Turai ko kuma ficewarta daga kungiyar da aka kafa shekaru 60 da suka gabata. Akan haka Bashir Ibrahim Idris ya tattauna da Dr Abdulhakeem Garba da ke Scotland a Birtaniya.