Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dr Abdulhakeen Garba kan zargin Birtaniya da Faransa wajen haddasa rikicin Libya

Wallafawa ranar:

Wani rahoton majalisar kasar Britaniya ya zargi Hukumomin Britania da na Faransa da rashin bincike sosai kafin su afkawa kasar Libya da yakin daya kaiga halaka shugaba Moammar Ghaddafi. A kan haka ne Garba Aliyu Zaria ya tuntubi Dr Abdulhakeen Garba Funtua na Jamiar Coventry dake Britania domin jin wannan ba kamar ihu ne bayan hari ba.  

Gaddafi
Gaddafi
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.