Mu Zagaya Duniya
Rantsar da Donald Trump a matsayin sabon shugaban Amurka
Wallafawa ranar:
Kunna - 19:50
Shirin Mu Zagaya Duniya na wanna satin ya maida hankali ne kan bikin rantsar da sabon shugaban Amurka Donald Trump da kuma yadda alakarsa zata kasance da kasashen duniya musamman nahiyar Afrika. Zalika shirin ya tabo batun halin da ake ciki a kasar Gambia.