Isa ga babban shafi
Bakonmu a Yau

Dakta Usman Bugaje kan matakin tsaron Amurka

Wallafawa ranar:

Shugaban Amurka Donald Trump, ya ce zai ci gaba da bai wa hafsoshin sojin kasar, damar daukar matakan da suka dace kan sha’anin tsaro, a duk lokacin da bukatar hakan ta taso, ba tare da tsoma bakin ‘yan siyasa ba, Dr Usman Bugaje masanin siyasar duniya da ke Najeriya, ya ce matakan sojin na Amurka ba abin mamaki bane.

Shugaba Trump ya bai wa hafsoshin sojan kasar damar daukar matakan tsaro a wurin da ya dace.
Shugaba Trump ya bai wa hafsoshin sojan kasar damar daukar matakan tsaro a wurin da ya dace. REUTERS/Joshua Roberts
Sauran kashi-kashi
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.