Isa ga babban shafi
Faransa

Zaben yan majalisar Dattawa na Faransa

A yau ne ake gudanar da zaben yan Majalisar dattawann Faransa,,zaben dake a matsayin zakaran gwajin dafi ga Shugaba Emmanuel Macron,wanda ga duk alamu zai bashi damar samu rijaye a zauren majalisar dattawar Faransa.

Shugaban Faransa Emmanuel Macron
Shugaban Faransa Emmanuel Macron 路透社
Talla

Bayan gaggarumar nasara da jam’iyyar la republique en marche ta samu a zaben yan majalisar dokoki na watan yuni shekarar bana, masu zaben 76.359 za su mayar da hankali wajen zaben mutanen da suka dace duk da cewa wasu rahotani na nuni cewa farin jinin Shugaban kasar Emmanuel Macron ya dada raguwa.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.