Isa ga babban shafi

Ana zargin Rasha da tsara hare-hare daga cibiyar Nukiliya da ta kama a Ukraine

Ana zargin Rasha da amfani da tashar makamashin nukiliya mafi girma na Turai da ta kwace iko da iita a kasar Ukraine a matsayin sansanin adana makamai da suka hada da "makamai masu linzami" wajen kai hare-hare yankunan Ukraine.

Masu aikin ceto na aiki a wani gini da Rasha ta kai hari a birnin Vinnytsia na kasar Ukraine, 14/07/22.
Masu aikin ceto na aiki a wani gini da Rasha ta kai hari a birnin Vinnytsia na kasar Ukraine, 14/07/22. AP - Efrem Lukatsky
Talla

Shugaban Hukumar Nukiliya ta Ukraine Energoatom, ya ce halin da ake ciki a tashar Nukiliya ta Zaporizhzhia ya yi matukar tayar da hankali, inda sojojin Rasha kusan 500 ke kula da tashar.

Da yake zantawa da gidan talabijin din kasar, Pedro Kotin yace, Rasha na jibge manyan makamai ciki har da makamai masu linzami a cibiyar, wanda tuni ta harba su  wani bangaren kogin Dnipro da yankin Nikopol."

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.