Isa ga babban shafi
Wasanni

Wassanin mutsa Jiki, maganar Judo a Japon

Wani bincike ya nuna da cewa duk shekara ta allah ,a kalla yaro 4 na mutu a wajen bada haro ta bangaren wassar jido a kasar Japon. Wanan lamari na kawo falgaba a cikin zukatun uwayen yara a daidai lokacin da hukumomin kasar ke sun wassar jido ta kassance dolli a cikin tsarin karatu da wassanin motsa jiki na makarentun kasar baki daya.An sake zaben Mahamed Bin Hammam dan kasar Qatar a matsayin shugaban Hukumar kwallon kaffar ta nahiyar Asiya ,na wasu shekaru 4 nan gaba .Shi dai Mohamed Bin Hammam ya na da shekaru 61 a duniya zai jagorenci hukumar a karo na 2 har karshen shekara ta 2015.A game kwamballar sanin zakaren zakaru a kasar Kamaru kungiyar Cotonsport ta garwa na kan gaba da maki 16 ,sai Canon ta Yaounde da maki 12 da kuma Universite Ngaoundere da maki 12 ita ma.Sakamakon wassar Tennis, kwana na 2 da ke gudana a Hong Kong ,na nuna cewa Maria Kirilenko yar kasar Rasha ta ba Melanie Oudin ta Amurika kashi da 3-6,7-6 8-0 har so 2 da kuma 6 da 0Vera Zvonareva Yar kasar Rasha ita ma ta ba Venus Williams yar kasar Amurika da 6 da 4, 6 da 5Sai kuma Yevgeny Kafelnikov daga rasha da John Mc enroe Amurika 6 da 4 ,7 da 5. 

Yan wassar Judo
Yan wassar Judo Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.