Liverpool
Golan Liverpool Na Shirin Barin Su
Golan Klob din Liverpool Pepe Reina na shirin komawa Klob din Man United ko kuma Arsenal, kamar yadda wasu bayanai dake shigo mana ke nunawa.Bai tsaida shawara ba har yanzu.
Wallafawa ranar: