Isa ga babban shafi
Champions League

An saye tikitin shiga wasa tsakanin Man U da Schlke cikin Sa’o’I biyu

A yau Alhamis cikin sa’o’I biyu an saye tikitin shiga wasa tsakanin Manchester United da Shalka O4 wadanda zasu kara a wasan kusa da na karshe gasar cin kofin zakarun Nahiyar Turai a 26 ga watan Aprilu.Wasar da Manchester United zata Bakunci Shalka a Jamus, a kiyasi dai mutane 54,000 ne zasu kalli wasan a fili Schlke inda aka ajiyewa Manchester United tikitin magoya bayanta 2,500, sai dai kuma magoya bayan Schlke 04 sun wawushe tikitin da aka kebe masu 30,000.4 ga watan Mayu ne dai Schlke zata bakunci Manchester United a Old Trafford. 

tawagar 'yan wasan Manchester lokacin da suke murnan zura wata kwallo a raga
tawagar 'yan wasan Manchester lokacin da suke murnan zura wata kwallo a raga Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.