Isa ga babban shafi
wasanni

Gudun basukur da wassar zari-ruga

Alberto Contador da ya kassance wanda ya lakanci zagayen tseran basukur na Faransa,ya furuta cewa,sati 3 na zagayen Giro na kasar Italiya ya bashi tabacin a game da kwarewar shi da kuma kuzari.Jaridar Marca ta bangaren Real Madrid ta sake jadada cewa mugun alkalanci ne ya sa Real Madrid da Bercelona su ka tashi kunnuwan doki daya da daya a wassar da ta gabata.Dan kasar Kenya, David Rudisha mai gudu kamar zomo da ya kassance mai rike da gallar duniya ta gudun mita dari 8 ya janye da gasar Diamond.Mai bi mashi na biyu dan kasar Sudan Abubakar Kaki shi ma bai kai labari ba sabili da mujirya ta rike mashi kafa.    Dan wassar Zari-ruga dan kasar Argentina Rodrigo Roncero zai gurfana a gaban kutun ladabtarwa ta yn wassar zari-ruga ta kasashen turai a ranar juma’aga mai wata mahaukacinyar wassa da ya buga a lokacin wasa tsakann su da kungiyar Clermont a karo na kuda da na karshe na cin koffin kalubale ta hilin wassa ta Faransa.Shi kuma dan kasar France,Jacque Brunel ya kasance mai horar da yan wassar zari ruga ta kasar Italiya na tsawon shekaru 4 nan gaba . 

Yan tseran basukur
Yan tseran basukur RFI/Philippe Nadel
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.