Isa ga babban shafi
Wasanni

Gasar tseren keke ta Tour Du France

Wasan tseren keke na Tour Du France, ana yin ta ne a duk shekara a kasar Faransa kuma ana yin ta cikin makonni 3, inda mahaya keke daga kasashe daban daban ke zuwa Faransa don fafatawa a gasar da ake shafe kimanin Kilomita 3,600.A wannan shirin, za mu duba wanan gasar tsere ta Tur de France, yadda ake gudanar da ita, da kuma, dalilan da suka sa wasu kasahen musamman na nahiyar Africa basu shiga ana damawa da su, don haka sai ku biyo ni, Nasiruddeen Muhammad, da za jagoranci shirin, ayi saurare lafiya. 

Mahaya keke yayin gasar Tour De France
Mahaya keke yayin gasar Tour De France REUTERS/Denis Balibouse
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.