Isa ga babban shafi
Wasanni

Spain za ta kara da Faransa a gasar cancantar cin kofin duniya

Zakarun kwallom kafan na duniya Spain sun sami kansu a rukuni daya da zakarun shekarar 1998, wato faransa a wasannin nema shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2014. Ita ma England, an hada ta da Montenegro, Ukraine, Poland, Moldova, da San Marino a rukuni daya.Italy, kuwa tana tare da Denmark, Czech Republic, Bulgaria, Armenia, da Malta arukuni daya.Ana sa ran fara wasanni neman shiga gasar ta duniya tun daga ranar 7 ga watan satumba wannan shekarar har zuwa15 ga watan octoban 2013. 

kungiyar kwallon kafa ta Faransa
kungiyar kwallon kafa ta Faransa (Photo : AFP)
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.