US Open
An ci tarar Serena Williams kudi $2,000
‘Yar kasar Amurka Serena Williams ta fuskanci hukunci ne bayan wasu kalamai na bacin rai da ‘yar wasar ta gaya wa daya daga alkalin wasa a lokacin da ta sha kashi hannun Sam Stusor.Sam Stosur, wacce ita ce ta tara a jerin 'yan wasan da suka shiga gasar, ta taka rawar gani da ci 6-2 6-3 a wasa tsakaninta da Serena Williams.
Wallafawa ranar: Chanzawa ranar: