Seria A
Inter ta zabi Claudio Ranieri a matasayin sabon koci
Kungiyar kwallon kafar Inter Milan ta nada tsohon kocin Chelsea Claudio Ranieri a matsayin sabon mai horar da ‘yan wasanta bayan kulla yarjejeniyar shekaru biyu.Wannan dai na zuwa ne bayan Inter ta kori Gian Piero Gasperini. Bayan ya sha kashi a wasanni hudu cikin biyar da Inter ta buga a kakar wasar bana.
Wallafawa ranar: