Isa ga babban shafi
Ingila

An cafke Mahaifin Rooney na Ingila

‘Yan sandan Ingila sun cafke mahaifin Wayne Rooney da wasu mutane 7 bisa zarginsu a cikin wata badakalar Caca a wasannin Scotland na Premeir league.An cafke maihaifin Rooney ne a gidansa da ke Liverpool bayan wani samame da ‘yan sandan Merseyside suka kaddamar kan mahukuntan caca.Wannan cafkewar kuma ta dauki hankalin dan wasan Rooney da zai bugawa kasarsa wasan neman shiga gasar cin kofin Nahiyar Turai da Montenegro.Sai dai kuma rehotanni na nuni da cewa an bada su beli har sai zuwa watan Janairu bayan kammala bincike. 

Dan wasan Ingila Wayne Rooney
Dan wasan Ingila Wayne Rooney Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.