CAF
CAF ta ware Ghana da Code d’Ivoire kafin tantance rukuni
Dangane da karfin Ghana da Code d’IVoire da kuma tarihinsu a gasar cin kofin Nahiyar Africa, Hukumar CAF ta ware su daga sauran kasashen kafin fitar da rukunin kasashen da zasu kara da juna a zagaye na farko.CAF tace Ghana ce zata jagoranci rukunin B Code d’Ivoire kuma ta jagoranci rukunin D. Kasashen da kuma zasu dauki nauyin gasar, Equitorial Guinea zata jagoranci rukunin A sai kuma Gabon ta jagoranci rukunin C.A ranar 29 ga watan Octoba ne za’a kammala ware kasashen da zasu kara da juna. A birnin Malabo
Wallafawa ranar: