Isa ga babban shafi
Chelsea

Torres ya dawo da martabarsa a Chelsea, inji Villas-Boas

Kocin Chelsea Andre Villas-Boas yace tutar Fernande Torres ta cira tare da dawo da martabarsa bayan zira kwallaye biyu a raga wasan da aka tashi ci biyar da nema tsakanin Chelsea da Genk ta Belgium.Tun zuwansa Chelsea Torres ya kwashe Mintina 875 a Chelsea ba tare da zira kwallo a gasar cin kofin zakarun Nahiyar Turai ba.Torres wanda Chelsea ta saya hannun Liverpool a kan kudi Pam Miliyan 50, yanzu haka yana da kwallaye hudu ne a raga amma kuma mai horar da ‘yan wasan Chelsea ya yi imanin Torres na Liverpool ya dawo. 

Fernande Torres a Chelsea
Fernande Torres a Chelsea AFP PHOTO
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.