Isa ga babban shafi
Wasanni

FA zata gudanar da bincike kan Terry

Hukumar da ke kula da kwallon kafa ta FA a Ingila tace zata gudanar da bincike akan jagoran 'yan wasan Chelsea John Terry bisa zarginsa da furta kalaman batanci na nuna wariyar launin fata ga Anton Ferdinand dan wasan Queens Park Rangers. An yi ta yada hotunan bidiyon daidai lokacin da ake zargin yayi kalaman, haka ma a ta kafar Internet. sai dai kuma John Terry ya musanta zargin da ake masa.

John Terry
John Terry Reuters
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.