Isa ga babban shafi
Wasanni

Ronaldo ne Jakadan gasar cin kofin duniya

A yau Alhamis, aka tabbatar da shahararren dan kwallon duniyan nan wato Ronaldo, a matsayin jakadan shirya gasar cin kofin duniya na shekarar 2014, da kasar shi ta haihuwa, Brazil za ta dauki bakunci. Shugaban kungiyar kwallon kafa ta Brazil, Ricardo Teixeira, ne ya bayar da wannan sanarwar, inda yace lokaci ya yi da dukkan ‘yan kasar za su mara wa Ronaldo baya, don tabbatar da abin dfa ya kira gasar kwallon duniyar da ta fi kowacce tsaruwa a tarihin gasar. 

Shugaban hukumar kwallo ta Ricardo Teixeira, na tabbatar da Ranaldo
Shugaban hukumar kwallo ta Ricardo Teixeira, na tabbatar da Ranaldo REUTERS/Sergio Moraes
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.