Lallasa Sporting abu ne mai muhimmaci ga Madrid, inji Alonso
Gab da buga wasan Classico tsakanin Real Madrid da Barcelona, dan wasan Madrid Xavi Alonso yace doke Sporting Gijon a gobe Assabar abu ne mai matukar muhimmaci a gare su. Domin samun kwarin gwiwa.
Wallafawa ranar:
Madrid na neman lashe wasanta ne karo na goma sha hudu ba tare da samun galabarta ba, amma kuma Barcelona zata kara ne da Lavente wacce ta doke Madrid a farkon fara wasa a bana.
Sauran wasannin sun hada da :
Valencia v Espanyol
Atletico Madrid v Rayo Vallecano
Real Sociedad v Malaga
Osasuna v Real Betis
Mallorca v Athletic Bilbao
Granada v Real Zaragoza
Sevilla v Getafe
LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.
Hulda da mu