Isa ga babban shafi
FIFA

Joao Havelange ya yi murabus daga kwamitin Olympics

Tsohon shugaban hukumar FIFA Joao Havelange ya yi murabus daga kwamitin shirya wasannin Olympics kwanaki kalilan kwamitin da’a na FIFA ya fara sauraren zargin da ake masa.

Talla

Kwamitin wasannin Olympis ne ya bada sanarwar karbar takardar murabus din Joao Havelange.

Mista Joe mai shekaru 95 kuma dan kasar Brazil ya jagoranci FIFA takanin shekarar 1974 zuwa 1998, sai dai yanzu haka hukumar FIFA na gudanar da bincike akansa saboda wata huldar badakala tsakanin shi da bangaren tallar hukumar.
 

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.