Isa ga babban shafi
Wasanni

Watakila David Villa, ba zai buga wasa ba tsawon watanni 6

Watakila Dan wasan gaba na kungiiyar Barcelona David Villa, zai zauna a benci har tsawon watanni 6, bayan da ya sami karaya a kafar shi. Ya sami krayayar ne a yau alhamis, yayin da suke wasan cin kofin duniya na kuob kulob, da suka buga da kungiyar Al Sadd ta kasar Qatar, amma an buga wasan ne Japan kuma Barcelona na yi nasara da ci 4.Sai dai da aka tambayi kocin kungiyar, Pep Guardiola ko zai meni dan wasana da zai maye gurbin Villa? Sai yace yanzu ba lokacin wannan maganar ba ne, don a cewar shi in aka dauko wannan yanzu ba a mutanta dan wasan ba. 

Dan wasan Barcelona David Villa
Dan wasan Barcelona David Villa REUTERS/Albert Gea
Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.