Isa ga babban shafi
CAF

Yaya Toure ne gwarzon Afrika

Hukumar da ke kula da kwallon kafa a Afrika ta CAF ta zabi Yaya Toure gwarzon dan wasan Africa, Masu horar da ‘yan wasa ne suka kada kuri’ar zabensa, inda ya doke dan kasar Mali Seidu Keita na Barcelona da Andre Ayew na Olympique Marseille dan kasar Ghana.  

Yaya Touré dan kasar Cote d'Ivoire da ke wasa a Manchester City
Yaya Touré dan kasar Cote d'Ivoire da ke wasa a Manchester City Reuters
Talla

A bara dai Yaya Toure, shi ne ya zira wa Manchester kwallo a ragar Stoke City wanda ya bata damar lashe gasar FA a Ingila.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.