Isa ga babban shafi
La liga

Real Madrid ta fara tunanin sayar da Kaka

Real Madrid ta fara tunanin sayar da dan wasanta Kaka akan kudi euro miliyan 22. Rehotanni na nuni da cewa Chelsea da PSG da tsohon Club dinsa AC Milan suna daga cikin kungiyoyin da suka nuna bukatar dan wasan idan aka bude kasuwar cinikayyar ‘yan wasa a watan Janairu.  

Dan wasan Real Madrid  Kaka dan kasar Brazil.
Dan wasan Real Madrid Kaka dan kasar Brazil. Reuters
Talla

A 2009 ne Real Madrid ta yo cefanen Kaka daga AC Milan kan kudi euro miliyan 55, sai dai dan wasan bai wa Real Madrid armashi ba domin ya dade yana fama da rauni.

LabaranSamun Labaran RFI, Hirarraki, Rubattattuun Labarai, Labarai game da wani, shirye-shirye.

Ku saurari dukannin labaran duniya ta hanyar sauke man hajar RFI

Rarbawa :
Babu shafi

Babu bayanan da ka bukata ko kuma sam babu su.